Nan Bada Dadewa Ba En Nigeria Zasu Fara Dariya Suna Gode Mana Inji Buhari.

A dare jiya ne shuga Muhammadu Buhari ya karbi budget in shekara 2016 daga hannun majalisar dokoki.
Shi dai kundin budget in dai an mikawa kwamitin da aka kafa ne domin yin gyararrakin da aka ce ana bukata.

A wajan karbar budget in ne dai shugaba Buhari yake cewa nan bada dadewa en Nigeria nan bada dadewa ba zasu fara dariya suna gode musu saboda tsarikan alheri da suke shirya musu. A cewarsa dai Gwamnati tana sane da halin da ake ciki na tsadar kayayyakin abinci kuma a cewarsa tuni ta dauki matakai na shawo kan lamarin.

Shugaban dai yace nan bada dadewa ba da zarar an sa hannu a budget, man fetur zai dawo kasa da Naira 50 kuma kayan abinci zasu wadata.

Mene ra'ayinku, a ganinku man fetur zai iya wadata kuwa?


0 Response to "Nan Bada Dadewa Ba En Nigeria Zasu Fara Dariya Suna Gode Mana Inji Buhari."

Post a Comment