Ministan al'adun kasar Iran ya ce ba za su tura 'yan kasarsu aikin Hajji a wannan shekarar ba.
Ali
Jannat ya ce ba zai yiwuwu 'yan Iran su yi aikin Hajjin ba, yana mai
zargin Saudiyya da yin kafar-ungulu ga 'yan Iran da ke so su yi aikin
Hajjin.Sami Kyautar Sabuwar Waya Daga BBC ta hanyar clicking Link/rubutun da ke kasa
Ana ci gaba da tayar da jijiyoyin wuya tsakanin kasashen guda biyu, a yayin da kasashen ke marawa yankunan da ke yaki daban-daban baya, cikinsu har da Syria da Yemen.
Domin shiga sabon Whatsapp Group Inmu Na Ahlan Ya Ramadan yi Clicking Hoton Kasa
0 Response to "Rigimar Shi'a Da Saudiya:'Yan Iran ba za su je Hajjin bana ba"
Post a Comment