Jaruma Aisha Tsamiya Ta Tayarwa Maza Hankali Da Hotunan Birthday Inta!!! (Hotuna)

Ajiya Juma'a ne jarumar Aisha Tsamiya tayi murnan zagayowar ranan haihuwarta wato birthday Inda ta saka wasu hotunanta zafafa a page inta na instagram. Amma da alama da yawa daga cikin masoyanta basu so wannan abun da tayi domin suna ganin watan Ramadan ne.
Click Below To Watch The Video!!!
Sai dai kuma da yawa basu kula da haka ba inda suka dinga mata fatan alheri da kalamai na nuna goyon baya ga duk abinda jarumar tayi.
Click Below To Join Our Whatsapp Group
Ga dai hotunan mun kawo muku.




0 Response to "Jaruma Aisha Tsamiya Ta Tayarwa Maza Hankali Da Hotunan Birthday Inta!!! (Hotuna)"

Post a Comment