Wani Mutum Ya Kama Ya'rsa Tana Lalata Da Saurayinta A Gidansa: Kalli Hukunci Da Ya Musu,(HOTUNA)

Wannan Abu dai ya faru a garin Uburu dake jahar Ebonyi.
Inda wata yarinya yar makarantar sakandare da bata fi shekara 15 ta gaiyato saurayinta lokacin da iyayenta ba sanan inda sukayi lalata.

CLICK BELOW TO WATCH

Allah me tonon Asirin, babanta sai ya dawo daukar wani a gida inda ya kamata. Nan take kuwa ya cire mata kaya ya dinga dukanta sannnan ya bawa mutanen dake wajan damar suma su dauki hotunan ta da video.
 Shin Kukuncin da Ya mata yayi daidai kuwa??




0 Response to "Wani Mutum Ya Kama Ya'rsa Tana Lalata Da Saurayinta A Gidansa: Kalli Hukunci Da Ya Musu,(HOTUNA)"

Post a Comment