Wani shaharren dan kungiyar boko haram wanda sojoji suka dade suna nema me suna Adam Al-madwi jiya ya shiga hannun jami'an tsaro bayan da aka damke shi a wata coci me suna redemeers dake garin Lagos.
CLICK BELOW TO WATCH!!!
An samu nasarar damkeshi ne sakamakon rohoton sirri da hukumar sojoji ta samu. Rohoton ya bayyana cewa tuni dai jami'an tsaro suka kama shugaban coci zuwa headquarter insu domin bayani.
0 Response to "Allah Ya Fara Tona Su!!! An Kama Wani Shaharren Dan Boko Haram a Boye a Wata Coci(HOTUNA)"
Post a Comment