A cewar Jarumin dai " Shi Allah da zuciya yake amfani kuma Alqur'ani ya zo da haka''. Yace dai wannan sana'a da yakeyi Allah ne ya kaddara hanyar cin abincinsa ta haka kuma idan yaso zai canja masa.
Jahili Ne Kawai Zai Zageni Dan na Rungumi Mace a Film. Allah Da Zuciya Yake Amfani.
Samin cin kyautar wayar android daga jumia ta hanyar danna/klikin wannan hoto dake kasa
Shahararren dan Wasan kwaikwayon nan Ali Nuhu jiya dai ya rattattaki masu zaginsa saboda yana runguma da sumbuntar matan da ba nasa ba a film in yan kudancin kasar nan me suna nollywood. Jarumin dai na mayar da martani ne bayan da aka samu hotunansa suna ta yawo a shafin Facebook.
A cewar Jarumin dai " Shi Allah da zuciya yake amfani kuma Alqur'ani ya zo da haka''. Yace dai wannan sana'a da yakeyi Allah ne ya kaddara hanyar cin abincinsa ta haka kuma idan yaso zai canja masa.
Ya kara da cewa mutane da yawa da suke zagin nasa abinda ma sukeyi yafi nasa se dai domin san kai baya duba haka. Da aka masa tambaya ko ze bar yayansa suyi harkar film yace ba abinda zai hana hakan inda rai da lafiya.
Ya kuke gani akan abinda jarumin ya fada, shin yayi gaskiya?
A cewar Jarumin dai " Shi Allah da zuciya yake amfani kuma Alqur'ani ya zo da haka''. Yace dai wannan sana'a da yakeyi Allah ne ya kaddara hanyar cin abincinsa ta haka kuma idan yaso zai canja masa.
0 Response to "Jahili Ne Kawai Zai Zageni Dan na Rungumi Mace a Film. Allah Da Zuciya Yake Amfani."
Post a Comment