Cire Tallafin Mai Yasa Dollar Tayi Tashin Gwauron Zabo

Dollar dai tayi mummunan tashi a jiya laraba jim kadan bayan gwamnatin tarayya ta sanar da janye tallafin man petrol da take bawa masu sayarwa.

 Danna/clickin wannnan hoton na kasa domin samin Farashin dollar kowacce Rana

Yanzu haka dai dollar ana sai da ita akan farashin naira #345 sakamakon kwana uku da suka wuce inda farashin dollar in be wuce naira 320.
        
 Samin Kyautar waya daga Jumia Ta hanyar clickin wannan hoto na kasa










Wani dan kasuwa a Kano dai mai sai da dollar a wapa yanzu dai basu da dollar in da zasu sayarwa da mutane amma idan mutum yazo siyarwa zasu siya akan farashin 345.


Ba makawa wannan mataki da Gwamnatin tarayya ta dauka na cire tallafin zai kara shan wahalar da en Nigeria suke sha sakamakon hauhawar farashin kayan abinci.

                         Kana Neman Matar Aure? Danna wannan hoto Na Kasa

Shin Kuna gani Gwamnati tayi abu me kyau na cire subsidy?

0 Response to "Cire Tallafin Mai Yasa Dollar Tayi Tashin Gwauron Zabo"

Post a Comment