Shugaban Sojoji Ya Kai Ziyarar Aiki Jihar Zamfara (HOTUNA)

Shugaban Rundunar Sojojin Nijeriya Liyutanal Janar Tukur Yusuf Buratai yana ziyarar aiki a jihar Zamafara, wanda ya zo ne domin halartar taron ranar sojojin kasa na Nijeriya wadda suke gudarnarwa duk shekara, wanda a bana za a yi wannan biki ne a jihar ta Zamfara.

CLICK BELOW TO WATCH!!!
Mataimakin gwamnan jihar Zamfara, Ibrahim Wakkala ne ya tarbe shi, wanda kuma daga bisani ya kai ziyara ga Mai Martaba Sarkin Katsinan Gusau, Ibrahim Bello.
Tuni dai sojoji suka mamaye lunguna da sakunan garin Gusau babban birinin jihar ta Zamfara.


0 Response to "Shugaban Sojoji Ya Kai Ziyarar Aiki Jihar Zamfara (HOTUNA)"

Post a Comment