Zan Miki Duka Sannan Na Miki Fyade--- Sanata Dino Melaye Zuwa Matar Tinubu, Remi Tinubu

Yanzu dai haka mutane na cika da tofa albarkacin bakinsu game da rigimar da majalisar sanatococin Nigeria ke fama da ita. Rigimar ta samo asaline dai game da shariar da ake yiwa shugaban majalisar Bukola Saraki, inda wasu sanatocin suka ce zasu bada shaidar cewa ya ci kudi kuma yayi magudi.

CLICK BELOW TO WATCH!!!

To ajiya ne a wani taro da sanatocin sukayi, shararren sanaton nan na daga Kogi, Dibo malaye yake gayawa matar tinubu, wata sanata remi tinubu cewa, sai ya mata duka sannan yayi mata ciki ta karfi idan ta sake ta bada shaidar da zata sa a cire saraki a kotu.

Shin ya kuke gani da wannan kalaman daga bakin sanata guda?

0 Response to "Zan Miki Duka Sannan Na Miki Fyade--- Sanata Dino Melaye Zuwa Matar Tinubu, Remi Tinubu"

Post a Comment