A yau ne dai Kasar America ke murnar samun yanci daga wajan turawan mulkin mallaka. Yau dai shekara 240 kenan da samin yancin na su.
Tsohon gwamnan Kano Rabiu Musa Kwankwaso ya hallarci jakadan America a Nigeria, Mr Entwistle mark domin ta ya su murna.
CLICK BELOW TO WATCH VIDEO!!!
Ga hotuna dai mun kawo muku.
0 Response to "Kwankwaso Ya Taya America Murnar Samun Ya'nci (Hotuna)"
Post a Comment