Jaruma Aisha Tsamiya Na Bukatar adduarku: Kalli Cutar da Ke Damun Jarumar

Shahararriyar jarumar Er wasan kwaikwayon nan Aisha Tsamiya jiya ta bayyana a shafinta Na Instagram cewa tana bukatar adduar masoyanta Saboda rashin lapiar da ke damunta.

    Danna/clicking Wannan Hoto Na Kasa Domin Samin Lambar Aisha Tsamiya

Ko da wani masoyinta ya tambayeta me yake damunta ta bayyana cewa zazzabi ne da ciwon kai Suke damunta. Ta kara da cewa dai rashin lapiar yasa bata iya aikinta sosai.
Allah ya bata lapia.

0 Response to "Jaruma Aisha Tsamiya Na Bukatar adduarku: Kalli Cutar da Ke Damun Jarumar"

Post a Comment