Fim ɗin, wanda Ali Gumzak ke jagoranta, ya haɗa fitattun 'yan wasa irin su Ali Nuhu, Sadiq Sani Sadiq, Saratu Gidado, Maryam Booth da Tijjani Faraga.
Danna/clicking Wannan Dake Kasa Hoto Dan Kallan Sabon Film in Nata
'Yar wasan ta fito ne a matsayin mai son abin duniya, lamarin da ya sa ta ki auren Amadu, wanda tun asali shi ne ke shirin auren ta.
Habiba ta mika soyayyarta ga Adam sakamakon kudin da yake ba ta, duk da cewa ba ta san cewa ɗan ƙungiyar asiri da yankan kai ba ne.
Sai dai daga bisani ta kubuta, amma duk da haka al'umma ba ta ƙarbe ta ba.
0 Response to "Tashin Hankali!!! Fitacciyar 'yar wasan Kannywood, Rahama Sadau, ta Faɗa hannun ɗan Yankan Kai."
Post a Comment