Ba Wani Abu Da Nake So a Duniya Kaman Addinin Musulunci Inji Jaruma Aisha Tsamiya.
Jaruma Aisha Tsamiya dai ta jiya ta sha yabo wajan Mutane bayan da ta sa hotonta da Niqab a shafinta na instagram. Jarumar ta bayyana cewa ta Godewa Allah da yayo ta a musulma Kuma ba abinda da ta fi so a rayuwarta kamar Musulunci
0 Response to "Ba Wani Abu Da Nake So a Duniya Kaman Addinin Musulunci Inji Jaruma Aisha Tsamiya."
Post a Comment