Yau nai dai jarumar film in Hausa Wato Hadiza Gabon ta fitar da wasu hotuna a Instagram Inda take bayyana wa masoyanta cewa tana so su yaba irin kyawun surar da Allah ya yi mata.
Idan Haryanzu Baka Samu Shiga Whatsapp Group namu ba, Click hoton Kasa
Wasu da yawa dai daga cikin masoyan nata sun yaba inda wasu kuma sukayi Allah wadai da Abinda jarumar tayi na nuna hotunan nata.
Kanana Neman Matar Aure? Clicking/Danna wannan Hoto na Kasa
Ga dai hotunan mun kawo muku ku gani da idanuwanku. shin kuna ganin Jarumar tayi dadi?
0 Response to "Jaruma Hadiza Tace Gabon Tana Son Kaga Kyawun Surar Da Allah Ya Mata( Kalli Zafafan Hotuna)"
Post a Comment