Labari da dumi dumi: Shugaba Buhari yasa hannu akan Kasafin Kudin 2016

A yanzu haka dai shugaba buhari ya rattaba hannu a kan budget in shekarar 2016. Shugaban dai yasa hannun ne kafin ya kama hanyarsa ta zuwa Faransa.

A tarihin kasar dai baa taba daukan tsahon lokaci irin wannan ba ba tare da sa hannu a budget ba. Budget indai Wanda ya jawo Cece kuce tsakanin en adawa yanzu maganar sa ta kare

A na sa ran dai yanzu abubuwa zasu warware, kudi da aiyu kanyi su samu a gari sakamakon aiyukan bunkasa kasa da zaa Fara.

Allah ya taimaki Janar.

0 Response to "Labari da dumi dumi: Shugaba Buhari yasa hannu akan Kasafin Kudin 2016"

Post a Comment