amma dai tace "BA DAN FIM BANE" kuma tuni harta sa alamar baiko (engagement) a shafinta na
Instagram.
baya ne wato Fans din ta. Majiyarmu dai ta tabbata mana cewa shi dai wanda zata aura in Wani dan kasuwa ne dake kantin kwari a kano kuma ance cikakken mahaddacin Al-kur'ani ne.
Ance dai sun fara soyayya da jarumar
Me zaku cema ga me da wannan hadi?
Allah ya tabbatar musu da alkhairi , ya sa su zauna lapiya zaman dun dundun
ReplyDelete