Kana Neman Matar Aure? clickin/Danna wannan Link/rubutu na kasa kaga abin mamaki
Ese oruru yarinyar da aka dinga badaka akanta dai watannin baya da suka wuce ta haifi er ta mace. Idan dai baku manta ba Yunusa wani matashi dake kano dai ake zargin da sato yarinyar tare da auranta ta hanyar karfi.
Idan Har yanzu baka samu shiga whatsapp group In mu ba danna/clicking hoton na kasa
Daga baya dai hukuma ta sami karbo ese daga wajan yunusa amma an same ta da tsohon ciki na wata 7. Jiya Juma'a ne dai Ese ta haihu kuma ance yunusa wanda yake prison ya aiko da sunan da za'a sama yarinyar.
Sunan da ya samata dai shine Fatima. Allah ya raya. Ameen
0 Response to "Ese Oruru Yarinyar Da Yunusa Ya Sato Daga Bayelsa Ta Haihu"
Post a Comment