Kana Neman Matar Aure? Danna/clickin Wannan Hoto Na Kasa
Tsagerun Niger delta wadanda aka fi sani da (Avengers) a yau ne suka bayyana cewa suna neman sabuwar kasarsu ta Niger delta ta fita daga jikin Nigeria. Tsagerun dai basu tsaya iya nan ba domin kuwa har sun futar da sabon kudin su da za'a dinga amfani da shi a sabuwar kasar ta su.
Cliciking Wannan Hoto Domin Shiga Whatsapp Group in Mu Na Samari Da Yan Mata.
A jiya ne gwamnatin tarayya ta tura wakilanta domin tattaunawa da shuwagabannin kungiyar ta Niger Delta avengers domin samo sulhu akan rigimar da yan kungiyar su ke.
Wadanda aka tura dai sune Ministan Niger Delta, Ministan Shari'a da dai sauran su, amma labaran da muka samu sun nuna cewa dai yan kungiyar sun nuna kin yarda da sharudan da jami'an gwamnatin tarayya suka kai musu inda suka ce su kawai so suke su sami sabuwar kasa.
Samu Kyautar Waya Daga BBC Hausa Ta hanyar Clicking Wannan Rubutu/Link Na Kasa
Idan baku manta ba Gwamnatin tarayya tayi ma yan kungiyar tahin zaman lafiya inda zata basu contract in kula da bututun man fetur in da suke kasar.
0 Response to "Labari Da Dumi Dumi: Tsagerun Niger Delta sun Futo da Sabon Kudin su."
Post a Comment