Kalli Yadda Jarumi Ali Nuhu Yake yin Hutunsa a Ingila da Iyalinsa.

yanzu haka dai jarumi Ali Nuhu Yana can Kasar Ingila Inda yake yi hutu tare da iyalansa Gaba daya. Arziki yayi a rayuwa.

Ga dai Hotunan Jarumin da Iyalan nasa.



0 Response to "Kalli Yadda Jarumi Ali Nuhu Yake yin Hutunsa a Ingila da Iyalinsa."

Post a Comment