Jaridar
People’s Daily Online ta ruwaito wani labari dake
bayyana cewa, an haifi wani jariri, wanda aka yi wa lakabi da Honghong,
mai dauke da yatsu hannu 15 da kuma yatsu kafa 16.
Karin abin mamaki
kuma yana da tafukan hannu guda biyu a kowane hannunsa.Inda
mahaifansa yanzu haka suka dukufa wajen nemar masa taimako, don ayi masa
aiki, duk da cewar wasu likitoci a yankin sun shaida masu cewa, yiwa
yaron aiki a kauyen zai yi matukar wahala
0 Response to "Allah Mai Iko An Haifi Wani Yaro Da Yatsu 31 A Honkong"
Post a Comment