SHEIKH ABDULJABBAR NASIRU KABARA NA SAMUN YABO KAN LITTAFIN DA YA RUBUTA

Fitatcen Malamin addinin musulunci, Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara yana samun yabo game da wani littafin sa da ya rubuta mai suna Mukaddimatul Asifa.
                                          click here to download the book (Mukaddimatul Asifa.)
Bincike ya nuna cewa Malamin na samun yabo ne a duk wata kasa da ya je, inda suke yaba masa game da littafin.
Malamin dai ya shahara wajen rubuta litattafan akan mas'aloli da dama, yana kuma zagaya kasashen duniya domin sayan littafan muslinci ko kuma domin ganin abinda ya karanta da ido.
An yi ittifaki cewa, yanzu haka babu wani malami mai yawan litattafan karatunsa a kasar nan.
Yanzu haka dai malamin yana kasar Turkiya.

0 Response to "SHEIKH ABDULJABBAR NASIRU KABARA NA SAMUN YABO KAN LITTAFIN DA YA RUBUTA"

Post a Comment