A yau da safennan dai tsagerun Niger Delta suka samu nasarar fasa bututun mai da yake garin warri. Ba dai a samu mutuwar rai ba amma dai jamaa da yawa sun jikkata da asarar kudi masu dumbin yawa.
A kwanakin da suka wuce ne dai gwamnatin tarayya ta baiwa rundunar sojoji umarnin murkushe en kungiyar tawayen. To da alama dai kwalliya bata biya kudin sabulu ba.
0 Response to "Tsagerun Niger Delta: Kamfanonuwan mai sun fara Guduwa Daga Nigeria"
Post a Comment