Wata Karuwa Ta Yankewa Wani Azzakari Saboda Yayi Yaki Biya(Hotuna)

                                  Clicking Rubutun Dake Kasa Domin Kallon Videon 
  Wani dan kasar Kenya dai zai cigava da rayuwa ba tare da azaakari ba bayan da wata karuwa da yayi amfani da ita ta yanke masa saboda yayi amfani da ita be biya ba.
Al-amarin dai ya faru a garin nawaru inda wani dan shekara 31 yayi amfani da ita amma se suka samu sainsa akan nawa zai biya kudin abinda yayi da ita inda daga baya ma yace ko fi ciki ba zai biya ba
Wannan ya batawa karuwar rai inda ta harzuka ta zare wuka ta yanke masa azzakari ind daga nan aka garzaya dashi asibiti domin jinya.

Ga dai hotunan an kawo muku.



0 Response to "Wata Karuwa Ta Yankewa Wani Azzakari Saboda Yayi Yaki Biya(Hotuna)"

Post a Comment