Shugaban kasar najeriya, General Buhari ya bayyana a ranar juma'ar data gabata cewa gwamnatinsa zata amfanin da kudin data ke kwacewa wajen barayin kudin gwamnati wajan samarwa
da matasa aikinyi.
Shugaban dai ya fadi haka ne a wajan bikin rantsar da masu yiwa kasa bauta dake Oyo. Shugaban dai yace babbar matsalar da gwamnatinsa ta gata wajan gwamnatin da ta gabata shine matsalar rashin aikinyi a wajan matasa kuma gwamnatinsa nayi iya kokarinsa wajan ganin ta shawo kan wannnan matsalar.
Home » SIYASA
» Kalli Abinda Shagaba Buhari Ke shirin Yi da Kudin Da ake Kwatowa Wajan Barayin Kudin Al-umma
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
0 Response to "Kalli Abinda Shagaba Buhari Ke shirin Yi da Kudin Da ake Kwatowa Wajan Barayin Kudin Al-umma"
Post a Comment