Buhari Dabba ne kuma bana jin tsoron sa : inji Mataimakin Jam'iyyar PDP

Mataimakin jam'iyya na Nigeria Deji adeyanju, ya fadi kakkausan kalamai ga shugaban Nigeria, Muhammadu inda yake bayyana shugaban a matsayin dabba wana be san abinda yake yi ba.

Mataimakin PDP in dai ya bayyana haka ne a shafin na sa na twitter jim kadan bayan hirar da aka yi da Buhari  a Amurka.

Shidai yana mai da martani a kan kisan da aka yi wa yan shi'a a Zaria. A cewar sa dabba ne kawai zai iya kashe mutane dubu sannan ya zo gidan radio yana alfahari. Ga dai hoton Abinda ya rubuta a twitter.

0 Response to "Buhari Dabba ne kuma bana jin tsoron sa : inji Mataimakin Jam'iyyar PDP"

Post a Comment