A Safiyar Yau Sojojin Nijeriya Sun Yi Nasarar Kashe Wasu 'Yan Boko
Haram Da Suka Kubuto Daga Dajin Sambisa Zuwa Wani Kauye Da Ake Kira
Fulawani.
'Yan bindigan suna kokarin tarawa da membobin su ne ko kuma iyalansu domin sauya sheka a yayin da sojojin suka far musu.
Bayan nasarar kashe 'yan bindigan guda biyar da sojojin suka yi, sun
kuma gano babura, kekuna, takalman wanka da sauran kayayyaki a wurinsu.
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
0 Response to "Kalli Yadda Sojoji Sukayiwa Yan Boko Haram, a safiyar Yau."
Post a Comment