Hajiya Furera Mamman Shata (1958 - 2016)
Uwargidan fitaccen
mawakin Hausan nan, marigayi Alhaji Mamman Shata Katsina, ta rasu a
garin Katsina a jiya Litinin. Za a yi jana'izarta yau da safe a garin
Funtua dake Katsina.
Allah ya jikanta.
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
0 Response to "MATAR MAMMAN SHATA TA RASU"
Post a Comment