C. Ronaldo yayi zigidir saboda murnar nasara akan Barcelona

A jiya da daddare ne dai akai babban wasan nan da babu irinsa a duniya, wanda ake ma lakabi da El-classico. Shidai wasan dai an buga shi tsakanin kungiyar Barcelona da Real Madrid.

Wasan dai an tashi ci biyu da 1. Ronaldo shine ya wulla kwallo a mintuna 86, se kuma pique da ya cima barcelona a mintuna na 43.Benzema shi ma da ya je fa kwallo a mintuna na 62.

Saboda jin dadin nasarar ne yasa dan wasa Cristino yayi tunbur haihuwar uwarsa. Ga dai hoton sa nan bayan Nasarar.

0 Response to "C. Ronaldo yayi zigidir saboda murnar nasara akan Barcelona"

Post a Comment