MASU ZANGA ZANGA SUN RUFE KOFAR SHIGA MAJALISA, SUNA BUKATAR SARAKI YA SAUKA.

Yanzu haka dai masu zanga zanga suna nan sun rufe kofar shiga majalisa dattawa suna bukatar shugaban majalisar saraki ya sauka.

Masu zanga zangar dai suna dauke da kwallaye da ke rubuce da kalaman da suke nuna cewa dole se shugaba saraki ya sauka.

Shugaba saraki dai yana fuskantar chajin badakalar kudade kimanin dala miliyan uku, wadanda ake zargin ya sata lokacin da yana Gwamnan Kwara.

0 Response to "MASU ZANGA ZANGA SUN RUFE KOFAR SHIGA MAJALISA, SUNA BUKATAR SARAKI YA SAUKA."

Post a Comment