TASHIN HANKALI: WANNAN MATA DA YAYANTA GABA DAYA SUN MUTU SAKAMAKON GOBARA.
Gobara ta yi sanadiyar ajalin dukkan wadannan mutane
dake cikin wanan hoto a daren jiya. Lamarin ya auku ne a cikin garin
Yola, jihar Adamawa. Matar dai anji tana kalmar shahada kafin ta rasu.
0 Response to "TASHIN HANKALI: WANNAN MATA DA YAYANTA GABA DAYA SUN MUTU SAKAMAKON GOBARA."
Post a Comment