An Kama Wani Matashi da Katin ATM Masu Yawa a Filin Tashin Jirg Na Malam Aminu Da ke Kano

Yanzu dai haka hukumar yaki da almundahana da cin kudin al umma na can na tuhumar wani dan me suna Muhammadu Ibrahim wanda aka kama da ATM  har masu yawan guda 150 filin tashin Jirgin Sama da ke Kano.

Shi dai wannan matashi an kamashi ne a hanyarsa ta zuwa China, wanda ake zargin dai yace shi dan kasuwa ne a Kasuwa Kofar Wambai da ke kano.


Za dai a mikashi Kotu daga an gama bincike.

0 Response to "An Kama Wani Matashi da Katin ATM Masu Yawa a Filin Tashin Jirg Na Malam Aminu Da ke Kano"

Post a Comment