Shaidu na cigaba da bada da shaida akan badakalolin da shugaban Majalisar dattawan Nigeria, Bukola Saraki ya aikata lokacin da yana gwamanan jahar kwara tsakanin shekara ta 2003 zuwa 2011.
Sabuwar shaidar dai waddda ma'aikacin Bankin GT bank ya mikawa Kotun, wadda take karkashin Justice Danladi, ta baiyyana yadda shugaban majalisar dattawan yayi transfar kudi masu yawan dala miliyan 3, kimanin kudi naira miliyan dari tara.
Kotu dai ta daga sauraran karar zuwa makon Gobe
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
0 Response to "Kalli Yawan Kudin Da Saraki Ya Tura Bankinsa na America."
Post a Comment