Hukumar EFFC dake Nigeria ta sanya 29 watan Mayu a matsayin ranar kame tsohon shugaban Nigeria Goddluck Jonathan. Hukumar dai ta bayyana cewa wannan gwamnati ba zatai shekara ba za'a damke tsohon shugaban.
A satin da ya wuce ne dai EFCC ta kama tsohon aminin Goodluck in, wani mutum me suna Azibaola Robert, wannan dai na nuna cewa nan ba da dadewa ba dai shima tshon shugaban zai shiga Hannu. Shi dai Robert an kamashi ne da badakalar kudi sama da dala Miliyan 40 wadda aka ce lokacin wancan Gwamnatin aka bashi kwangila.
Wata majiyarmu a cikin EFCC, ta bayyana cewa, duk da cewa dai wanda ake zargin ya aiwatar da kwangilar, amma dai ana so a bincika a ga yadda ya aiwatar da ita da ma yadda akai ya samu kwangilar.
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
0 Response to "EFCC tasa Ranar kama Goodluck Jonathan."
Post a Comment