Shugaban Kungiyar Biafra, Nmadi Kanu, Ya bayyana Kotu Cikin Ankwa(HOTUNA).

A yau ne dai shariar shugaban kungiyar masu fafutakar samar da jahar biafra, Nmadi Kanu, ya bayyana  A kotu a cigaban shari'ar sa tsakaninsa da gwamnatin tarayya.

Gwamnatin tarayya dai na zargin Nmadi Kanu da kokarin kawo yaki a cikin Nigeria.

Ga dai hotunan sa ne lokacin Da yake bayyana a kotun.

0 Response to "Shugaban Kungiyar Biafra, Nmadi Kanu, Ya bayyana Kotu Cikin Ankwa(HOTUNA)."

Post a Comment