Wani Magidanci Ya Saki Matarsa Saboda haifar yan uku

Haihuwar yan uku ya jefa wata mai jego halin tsaka mai wuya
a nan birnin kano inda saki yabiyo baya maimakon goran
murna da naman gashi ga maijego.

matar dai me suna Bela’u Abdu
ta haifawa maigidanta, Abdurrahaman maza jariria uku asibitin sabo bakin
zuwo dake nan birnin kano.
Sai dai rahotanni sun bayana cewa ko abayama bela’u ta taba
haihuwar ‘yan tagwaye sai dai hakan bai yiwa maigidan nata
dadi ba, kamar yadda wani danuwan mai jegon,Lawan inuwa
ya shaidawa muryar gaskiya

Shin mene ne ra'ayinku akan wannan batu?

0 Response to "Wani Magidanci Ya Saki Matarsa Saboda haifar yan uku"

Post a Comment