Bature me jan kunne, Allah ya basu duniya, lahira ce dai ko oho. Yanzu dai haka turawa sun sami nasarar mai da wani dan Nigeria mace daga namiji zuwa mace.
Ga dai hotunansa ne bayan an gama masa aikin.
Shin mene raayinku akan hakan.
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
0 Response to "WANI NAMIJI YA MAIDA KANSA MACE."
Post a Comment