Rundunar yan sanda ta haramta bumburuntu da black market a du Nigeria

Rundunar 'yan sanda kasar nan ta sanar da haramta sayar da
man fetur a jarkokin, da aka fi sani da bumburutu, a fadin
Nijeriya.
Babban Sufeton ‘yan sanda Solomon Arase, ya umarci dukkan
mataimakan sa shiyya-shiyya, su kama masu bumburutun, duba
da irin wahalar da al’ummar kasar nan ke fuskanta dangane da
karancin mai, da kuma hadarin da ke tattare da sana’ar
bumburutun.
Shin mene ne ra'ayinku akan wannan batu?
30 mins · Public

0 Response to "Rundunar yan sanda ta haramta bumburuntu da black market a du Nigeria"

Post a Comment