A jiya ne dai hukumar Kwastam, reshen jihar kebbi ya bayyana kwace shinkafa kimanin buhu biyar wadda yan kasuwa suka siyo daga nijar Zuwa Najeria.
Shinkafar dai an kwace ta ne a wani gari na shandam dake kusa da bodar sakkwato. Ga dai hotuna mun kawo muku.
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
0 Response to "KALLI TARIN BUHUNAN SHINKAFAR DA KWASTAM TA KWACE A KEBBI"
Post a Comment