KALLI TARIN BUHUNAN SHINKAFAR DA KWASTAM TA KWACE A KEBBI

A jiya ne dai hukumar Kwastam, reshen jihar kebbi ya bayyana kwace shinkafa kimanin buhu biyar wadda yan kasuwa suka siyo daga nijar Zuwa Na...
Read More

MARYAM BOOTH TANA SO KAGA IRIN KYAWUN SURAR DA ALLAH YA MATA.

Shararriyar yar wasan hausan nan me suna Maryam Booth  ta saka wasu hotuna a instagram inda take tambayar masoyanta shin da Allah tana da ky...
Read More

Rundunar yan sanda ta haramta bumburuntu da black market a du Nigeria

Rundunar 'yan sanda kasar nan ta sanar da haramta sayar da man fetur a jarkokin, da aka fi sani da bumburutu, a fadin Nijeriya. Babba...
Read More

Wani Magidanci Ya Saki Matarsa Saboda haifar yan uku

Haihuwar yan uku ya jefa wata mai jego halin tsaka mai wuya a nan birnin kano inda saki yabiyo baya maimakon goran murna da naman gashi ga...
Read More

BUHARI NA GANAWA YAU DA MAJALISA KAN KASAFIN KUDI

Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Sanata Bukola Saraki zai jagoranci tawagar sanatoci domin ganawa da shugaban kasar Muhammadu Buh...
Read More

Shugaban Kungiyar Biafra, Nmadi Kanu, Ya bayyana Kotu Cikin Ankwa(HOTUNA).

A yau ne dai shariar shugaban kungiyar masu fafutakar samar da jahar biafra, Nmadi Kanu, ya bayyana  A kotu a cigaban shari'ar sa tsakan...
Read More

MASU ZANGA ZANGA SUN RUFE KOFAR SHIGA MAJALISA, SUNA BUKATAR SARAKI YA SAUKA.

Yanzu haka dai masu zanga zanga suna nan sun rufe kofar shiga majalisa dattawa suna bukatar shugaban majalisar saraki ya sauka. Masu zanga...
Read More

WANI NAMIJI YA MAIDA KANSA MACE.

Bature me jan kunne, Allah ya basu duniya, lahira ce dai ko oho. Yanzu dai haka turawa sun sami nasarar mai da wani dan Nigeria mace daga na...
Read More

Za A Iya Samun Boko Haram Na Biyu Da Ba A Dakatar Da Zakzaky Ba, Inji Dan Uwan Zakzaky

Yayan Sheikh Ibrahim Yakub Zakzaky, Malam Sani Yakubu, ya bayyana cewa kungiyar shi’a a Nijeriya kungiya ce da wajibi gwamnati ta binciki ...
Read More

An Yanke Wa Wani Tsohon Dan Majalisar Jihar Kogi Hukuncin Daurin Shekaru 154 A Gidan Wakafi

Wata babbar kotun gwamnatin tarayya dake Lokoja a jihar Kogi ta sami Gabriel Daudu da aikata laifuka 77 sannan aka yanke masa hukuncin da...
Read More

Wata Mata Ta Yankewa Magidanci Azzakari Saboda Zai Mata Kishiya.

Kishi Kumallan Mata. Yanzu dai wata mata yanzu tana komar yan sanda bayan da ta yankewa mijinta azzakari saboda zai kara aure. Ga dai ho...
Read More

Kalli Yadda Sojoji Sukayiwa Yan Boko Haram, a safiyar Yau.

A Safiyar Yau Sojojin Nijeriya Sun Yi Nasarar Kashe Wasu 'Yan Boko Haram Da Suka Kubuto Daga Dajin Sambisa Zuwa Wani Kauye Da Ake Kira ...
Read More

Kalli Yawan Kudin Da Saraki Ya Tura Bankinsa na America.

Shaidu na cigaba da bada da shaida akan badakalolin da shugaban Majalisar dattawan Nigeria, Bukola Saraki ya aikata lokacin da yana gwamanan...
Read More