Wani abun mamaki jiya dai ya faru a garin Garki da ke Abuja bayan da aka kama wasu barayin wutar nepa sunzo satar wayar nepa da ke unguwar abaji a abuja.Wani mazaunin garin mai suna iliyasu yace abun dai ya faru ne a daren jiya laraba.
Clickin Hoton Kasa Don Koyon Yadda Zaka Fi Karfi Iyalinka Da Daddare
Yace wasu barayi sunje da niyyar sace wayar transfoma da ke unguwar amma se mutane suka ji motsi inda suka zo suka kama su, amma sakamakon sa bakin manyan unguwa sai aka sake su tare da yi musu gargadi mai zafi.
Click Below To Watch Pictures
Amma kamar wadanda aka ma baki, se suka kara dawowa da daddare washegari domin cigaba da aikin barna da suka fara, inda nan da nan mutane unguwar suka kamasu suka dauresu da wayar da suke kokarin sata inda daga bisani suka mika musu ga yan sanda..
Allah wadaran naka ya lalace...
0 Response to "Kalli Yadda Aka Ma Wasu Barayin Wayar Transformer a Garki (HOTUNA)"
Post a Comment