A watan da ya wuce ne dai aka kaddmar da gasar kyawu na yan matan arewa, wanda aka kaddamar a shafin instagram. Gasar dai wadda ta kunshi Mata wadanda suka yarda da kansu wajan kyau kuma wadanda suke zaune a arewacin Nigeria an kirkiro ta ne domin futo da kyawun halittar da Allah ya ma mutanen Arewa...
CLICK BELOW TO WATCH PICTURE
Kamfani Makilin close up dai shine ya dauki nauyin wannan gasa, inda kowacce daga cikin yan matan ta tafi gida da kyautar kudi naira dubu hamsin..
CLICK BELOW TO WATCH PICTURE
Ga hotunan su nan dai mun kawo muku, daga ta 1 zuwa ta 5. shin kunyar da wannan zabe?
0 Response to "Gasar Kyau!!! Kalli Hotunan Ya'n Matan Da Suka Fi Kowace Mace Kyau a Nigeria(HOTUNA)"
Post a Comment