A yau ne shugaban kasa Muhammadu Buhari Ya bayyana cewa nan bada dadewa ba najeriya zata wadatu da shinkafa yadda sai dai mu dinga bawa wasu ma kyauta ba dai mu rasa ba..
CLICK BELOW TO WATCH VIDEO!!!
Shugaban dai ya fadi hakane a yayin ganawa da manyan yan kasuwar najeriya akan yadda za'a magance matsalar tsadar shinkafa da ta addabi kasar jiya a Abuja.
Ya kuku gani? shin zai yiwu?
0 Response to "Nan Da Watanni 18 Dan Nijeriya Sai Dai Ya Bada Kyautar Shinkafa , Inji Shugaba Buhari"
Post a Comment