Muatane Da Yawa Sun Mutu, Motoci Sun Kone Sakamakon Hatsari a Kano,

Mutane da yawa sun mutu sakamakon wani hatsari da ya faru jiya tsakanin tankar man fetur da kana nan motoci. Abinde ya faru jiya a garin daka tsalle dake karamar hukumar rogo a birnin kano..

CLICKIN HOTON KASA DON KOYON YADDA ZAKA GAMSAR DA IYALINKA SOSAI

Daga bisani dai masu ceto da 'yan kashe gobar sunzo sun kashe wutar. wadanda abin ya faru a gabansu sun ce mai babbar motar ne ya jawo hatsarin saboda rashin Birki..

Ga dai hotuna mun kawo muku..




0 Response to "Muatane Da Yawa Sun Mutu, Motoci Sun Kone Sakamakon Hatsari a Kano,"

Post a Comment