Rundunar 'yan sandan jihar Kano da
ke Najeriya ta ce ta kama mutum daya, bayan kashe wata mata da aka zarga
da yin ɓatanci ga Manzon Allah, Annabi Muhammad (SAW).
Kakakin
rundunar 'yan sandan jihar ta Kano, Magaji Musa Majiya, ya shaida wa BBC
cewa mutanen sun kashe matar ne, kana suka yi yunkurin kashe mijinta a
kasuwar Kofar Wambai da ke birnin na Kano.
Click Below to Watch The Hot Video
Rahotanni dai sun ce harkoki sun ci gaba da tafiya kamar yadda ya kamata bayan faruwar lamarin.
0 Response to "An kashe matar da ta yi 'ɓatanci' ga Annabi a Kano"
Post a Comment