Hotunan Kaddamar Da Gida Mai Dakuna Uku Da Kicin Da Shago Da Naira
Milyan Daya Da Aka Baiwa Maihaifiyar Musa Murtala, Wato Yaron Da
Kishiyar Mahaifiyarsa Ta Karya Masa Hannuwa Da Kafafuwa A Karamar
Hukumar Rimin Gado Dake Jihar Kano
Click Below to Watch The Video
Idan baku manta ba kwanakin baya muka kawo muku labarin yaron da kishiyar mahaifiyarsa ta masa wannan mummuna aiki. To Allah me jinkai dai ya kawo wata kungiya da ta ceto wannan yaron ta taimaka musu,
Gidan yana unguwar Dorayi ne dake jihar Kano
0 Response to "An Bawa Mahaifiyar Yaron Da Kishiyar Uwarsa Ta Balla Masa Hannu Da Kafa Gida Da Miliyan Daya."
Post a Comment