Kalli Martani Da Jaruma Hadiza Gabon Ta Mayarwa Wani Da Ya Bata Shawarar Ta Yi Aure Instagram

Wani Masoyin Hadiza Gabon ya dandana kudarsa da bakaken maganganu bayan da ya bawa jarumar shawarar cewa taji tsoron Allah ta dena harkar film, ta je tayi Aure kamar yadda musulunci ya tanadar ga kowacce 'ya mace.

CLICKIN HOTON KASA DON KOYON YADDA ZAKA GAMSAR DA IYALINKA SOSAI

Amma maimakon jarumar ta yi masa godiya sai ta mayar masa da martani da cewa, Ina ruwansa kuma me
ya shafe shi da yin auran ta ko rashin sa tunda ba'a kansa take ba kuma baya ciyar da ita.

CLICK BELOW TO WATCH PICTURES

Ga dai hoton raddin da ta masa a Instagram mun kawo muku.


0 Response to "Kalli Martani Da Jaruma Hadiza Gabon Ta Mayarwa Wani Da Ya Bata Shawarar Ta Yi Aure Instagram"

Post a Comment