Labari Da Dumi Dumi... Buhari da Goodluck Suna Ganawar Gagggawa Ta Sirri (Hoto)

Tsohon shugaban kasa Good luck jonathan na can na ganawar sirri da shigaban kasa Buhari akan yadda za'a shawo kan tsagerun niger delta.
Ance dai tsohon shugaban be huta ba daga tafiyar da yayi inda ya wuce Abuja ba tare da bata lokaci ba domin taron.. na kusa da shi dai yace taron ba zai wuce yadda za'a shawo kan matsalar tsagerun Niger delta masu suna avengers ba.
Zamu kawo muku cikakken labarin nan bada dadewa ba.
Click Below to Watch The Hot Video

0 Response to "Labari Da Dumi Dumi... Buhari da Goodluck Suna Ganawar Gagggawa Ta Sirri (Hoto)"

Post a Comment