Kamar yadda masu magana dai suke fada Me nema yana tare da samu. To wannan dai magana ta tabbata akan jarumar nan Rahama Sadau domin a jiyane ta siya wani kataferan gida na makudan kudade har kimanin Miliyan 55 a garin Abuja.
Click Below to Watch Pictures and Video
Yanzu haka dai mutane na ta gardama akan jarumar bata da kudin da zata siya wannan gida sai dai ko idan kyauta aka bata ko kuma ta gada ne. Wasu ma dai har da cewa wasan kwaikwayo bai isa ya bata irin wadannnan makudan kudi ba.
Amma dai jarumar ta kare kanta da cewa bada wasan hausa kawai ta dogara ba cewar tana wasu kasuwancin kamar sayar da jakunkuna da kayan kyale kyale na mata.
Mun Bude Sabon Whatsapp Group. Clicking/Danna Hoton Kasa Ka Joining
To mu dai muna mata Allah sanya Alheri. Ga hotuna mun kawo muku.
0 Response to "WOW!!! Jaruma Rahama Sadau Ta Siya Katafaren Gida Na Miliyoyin Kudi (HOTUNA)"
Post a Comment