Senator Shehu Sani, wanda yake wakiltar Kano ta tsakiya ya zargi gwamna El-rufai da kokarin kashe shi kuma cewa idan ya mutu a kwanakin nan to a tuhumi gwamana El-rufai.
A sanarwar da mai kula da yada labaran Sanatan ya sanar da cewa Gwamnan El-rufai ya bayyana cewa Senator Shehu Sani Kiyashi ne kuma sai ya murkushe shi yaga bayan su a wani taron cigaban jahar da akayi a garin Kaduna.
Click Below to Join Whatsapp Group
Sanar ta kara da bayyana cewa dai El-rufai be isa yayi wa shi senator Shehu Sani abinda Allah bai masa ba kuma shi ya dogara ga Allah ne saboda haka wannan kurarin nasa bai sa su cigaba da fafatawa ba.
0 Response to "El-rufai Na Kokarin Ya Kashe Ni- Inji Shehu Sani"
Post a Comment