Dollar Tayi Tashin Gwauron Zabo.. Kalli Sabon Farashin Dollar Na Yanzu

A jiya litinin dai dollar tayi wani mummuna tashin gwauron zabi kwanaki kadan bayan babban bankin Nigeria CBN ya kaddamar da wani sharri na siyarwa da manyan bankuna Nigeria dollar maimakon yan kasuwa.


CLICKIN HOTON KASA DON KOYON YADDA ZAKA GAMSAR DA IYALINKA SOSAI

Yanzu haka dai dollar ana sayar da ita ne a kan farashin Naira 351, maimakon wancan satin da ake siyanta naira 325 kacal.

Shugaban masu canji dai Alhaji Musa Gwadabe ya bayyana cewa matukar dai babban bankin zai ware su ya daina siyar musu da dollar to tabbas ba za'a samun saukin dollar inba domin a cewarsa su suke tare da talakakawa ba bankuna wadanda basa tausayin kowa ba.

CLICK BELOW TO WATCH PICTURES


0 Response to "Dollar Tayi Tashin Gwauron Zabo.. Kalli Sabon Farashin Dollar Na Yanzu"

Post a Comment